Skip to main content

Posts

Showing posts with the label sars nigeria

Muhammadu Buhari • Nigeria • End SARS

EndSars: Me ya kamata Shugaba Buhari ya yi don kawo ƙarshen zanga-zangar? 20 Oktoba 2020 Asalin hoton,  Getty Images Tun bayan da zanga-zangar kawo ƙarshen rundunar ƴan sanda ta Sars ta ƙi ci ta ƙi cinyewa a Najeriya, wasu ƴan ƙasar ke ta nuna fargaba kan abin da ka je ya zo. Wasu da dama na ganin lokaci ya yi da ya kamata Shugaba Buhari ya dauki mataki kan lamarin, duk da cewa a makon farko na zanga-zangar shugaban ya yi magana tare da ɗaukar matakin rusa rundunar ta Sars, wadda ita ce buƙatar masu zanga-zangar. Sai dai bayan rushe rundunar gwamnati ta kafa sabuwa mai suna SWAT don maye gurbinta, hakan ya sa masu zanga-zangar ci gaba da kira a rushe ta ita ma, sai dai har yanzu Shugaba Buhari bai ƙara cewa uffan ba. A biranen Legas da Abuja inda zanga-zangar ke ci gaba da bazuwa, lamarin da ke saka mazauna biranen cikin tasku na takurawa zirga-zirga da walwalarsu,  inda a ranar Litinin da yamma zanga-zangar ta rikiɗe zuwa rikici a wasu unguwannin. Bayanan bidiyo, Tasirin zang...

Latest Post

Recent Posts Widget