Skip to main content

Muhammadu Buhari • Nigeria • End SARS

EndSars: Me ya kamata Shugaba Buhari ya yi don kawo ƙarshen zanga-zangar?

Shugaba Buhari

Tun bayan da zanga-zangar kawo ƙarshen rundunar ƴan sanda ta Sars ta ƙi ci ta ƙi cinyewa a Najeriya, wasu ƴan ƙasar ke ta nuna fargaba kan abin da ka je ya zo.

Wasu da dama na ganin lokaci ya yi da ya kamata Shugaba Buhari ya dauki mataki kan lamarin, duk da cewa a makon farko na zanga-zangar shugaban ya yi magana tare da ɗaukar matakin rusa rundunar ta Sars, wadda ita ce buƙatar masu zanga-zangar.

Sai dai bayan rushe rundunar gwamnati ta kafa sabuwa mai suna SWAT don maye gurbinta, hakan ya sa masu zanga-zangar ci gaba da kira a rushe ta ita ma, sai dai har yanzu Shugaba Buhari bai ƙara cewa uffan ba.

A biranen Legas da Abuja inda zanga-zangar ke ci gaba da bazuwa, lamarin da ke saka mazauna biranen cikin tasku na takurawa zirga-zirga da walwalarsu, inda a ranar Litinin da yamma zanga-zangar ta rikiɗe zuwa rikici a wasu unguwannin.

Bayanan bidiyo,

Tasirin zanga-zangar neman rushe SARS

To shin ya kamata shugaban ƙasar ya sake yin wani abu ne bayan wanda ya yi? Me ya kamata ya yi a wannan gaɓar?

Waɗannan su ne tambayoyin da muka mika wa masu sharhi kan al'amuran yau da kullum da kuma masu bin mu a shafukan sada zumunta, ga kuma abin da suke ganin ya kamata shugaban ya yi.

Dr Kari

Me masu sharhi ke cewa?

Kabiru Sufi, mai sharhi ne kan al'amuran siyasa sannan malami ne a kwalejin share fagen shiga jami'a da ke Kano, wanda ya shaida wa BBC cewa bai kamata gwamnati ta yi gaggawar kafa sabuwar rundunar SWAT ba.

Ga abubuwan da yake ganin sun kamata gwamnatin Shugaba Buharin ta yi:

  • Kamata ya yi gwamnati ta dauki mataki na wucin gadi kamar kafa kwamiti na manyan mutane masana da masu shari'a kan kawo sauye-sauye a harkar ƴan sanda
  • Tun da masu zanga-zangar na ƙara bijiro da buƙatu, gwamnati tana da zaɓi kan matakan da ya kamata ta ɗauka kamar haka
  • Shugaban kasa na iya fitowa ya zauna da masu zanga-zangar kuma ya gabatar da sabbin sauye-sauye kamar yadda ya yi alƙawari, kamar alƙawarin tabbatar da sauyi ga aikin ƴan sanda
  • Shugaban na iya fitowa ya yi jawabi mai ƙarfi wanda zai nuna gwamnati ta damu kuma za ta yi maganin matsalolin tare da sanar da sabbin matakai - wannan zai iya sa abubuwa su lafa
  • Gwamnati na iya daukar matakai na dakile zanga-zangar ganin yadda ta fara rikiɗewa daga ta lumana a wasu wuraren
  • Gwamnati na iya ɗaukar mataki na lamuna ba tare da wani abu ya biyo baya wanda zai saɓawa abin da dimokradiyya ta yarda da shi ba.
Bayanan hoto,

An yi zanga-zangar har a wasu manyan birane na duniya

Shi kuma Dr Abubakar Kari masanin siyasa kuma mai sharhi a Najeriya, sannan malami a Jami'ar Abuja cewa ya yi:

  • Ya kamata gawamnati ma ta fahimci buƙatun masu zanga-zangar domin yanzu manufar zanga-zangar ta sauya daga Endsars ta koma kamar ta siyasa
  • Gwamnati na iya abu uku - cika alƙawarin da gwamnati ta yi na ɗaukar matakai game da ƴan sanda. Idan har za a aiwatar da su za a samu ci gaba ya kamata a ce an aiwatar da su - ya kamata gwamnati ta kyautata aikinsu da kuma tabbatar da suna daraja mutane
  • Gwamnati dole ta ɗauki matakai wajen tabbatar da zanga-zangar ba ta zama tashin hankali ba - domin kullum rikiɗewa take tana tayar da hankalin mutane
  • Shugaban kasa na iya fitowa ya yi jawabi don sanyaya ran mutane da hankalinsu, duk da cewa dai ya yi taƙaitacce a makon da ya gabata.

Sai dai a ganin Dr Kari, su ma masu zanga-zangar akwai matsalolin da ya kamata su magance daga ɓangarensu.

''Matsalar har yanzu masu zanga-zangar ba su da shugabanni- wanda wannan ya kawo ruɗani saboda ba su da manufa ko alƙibla.

''An biya buƙatunsu na rusa rundunar tare da kafa wata - ya kamata su yi wa gwamnati uzuri su ba da lokaci kan matakan da gwamnati ta ce za ta ɗauka.

''Yanzu kullum manufar zanga-zangar canzawa take. Zanga-zangar a wasu wuraren ta koma ta tashin hankali, an ƙona ofishin ƴan sanda da ɓalle gidajen yari da kuma kai wa gwamnati hari,'' in ji Dr Kari.

Malam Kabiru Sufi

Wace shawara ƴan ƙasa suka bai wa Shugaba Buhari?

Baya ga jin ta bakin masana, BBC ta kuma nemi jin ta bakin masu bin shafukanta na sada zumunta kan abin da suke ganin ya kamata Shugaba Buhari ya yi a wannan gaɓar:

A shafin Facebook na BBC Hausa Ahmad Abubakar ya wallafa cewa: ''Shugaba Buhari ya sauke dukkan shugabannin tsaro ya sa sababbi. Ya yi wa ƴan sanda garambawul. Ya sa ASUU su koma makaranta ta hanyar biyansu abun da suke nema.

''Ya canza salon mulkinsa ta hanyar yin adalci ga kowa ba tare da ƙabilanci ko aƙida ko ɓangaranci ba. Ya rage albashin ƴan majalisu da ministoci baki daya. Ina ga waɗannan su ne maƙasudin wannan fitina. Allah Ya kawo mana karshenta.''

Jabir Nuhu Liman ya ce: ''Ya zauna da shugabanni masu zanga-zangar, ya saurari buƙatunsu, sai a yi compromise (wato gwamnati ta yi hakuri ta biya musu wani sashin abun da suke so, abin da ya saɓawa hankali kuma su haƙura). Kafin ƴan Arewa su fara tasu zanga-zangar da gaske su ma.''

Ƙarin labaran da za ku so ku karanta

Wasu ƴan Najeriyar ma a shafukansu suka dinga sanya abin da suke ganin shi ne mafitar da ya kamata Shugaba Buhari ya bi, kamar dai irin su Rahama Abdulmajid masu sharhi kan abubuwan da suke shafi ƙasa a Facebook:

A Tuwita kuwa ga abin da wasu suka ce:

Wasu kuwa cewa suke mafitar ita ce ya yi gaggawar yin jawabi gaƴan ƙasa:

read://https_www.bbc.com/?url=https%3A%2F%2Fwww.bbc.com%2Fhausa%2Frahotanni-54599499

Comments

Latest Post

Recent Posts Widget

Popular posts from this blog

ADISQ • Félix • Louis-José Houde

Quoi surveiller au 42e Gala de l’ADISQ? Louis-José Houde animera le Gala de l'ADISQ pour une 15e année consécutive. Comme quoi, on ne change pas une formule gagnante. Photo : Radio-Canada Dimanche à 20 h se tiendra, sur les ondes d’ICI Télé, le 42e Gala de l’ADISQ, l'événement phare de la musique au Québec, animé pour une 15e année consécutive par Louis-José Houde. Malgré la pandémie, la soirée s'annonce festive, avec les prestations d’une quinzaine d’artistes d’ici et 12 remises de prix. Les Cowboys Fringants, en route vers un quintuplé? Après 23 ans de carrière, le quatuor de folk continue de faire vibrer le Québec,  comme il l’a prouvé mercredi au Premier Gala de l’ADISQ, où il a remporté trois Félix  (album de l’année – meilleur vendeur, album rock de l’année et vidéoclip de l’année). Grâce au succès de leur dixième opus,  Les antipodes , les Cowboys sont toujours dans la course pour deux prix, soit celui de la chanson de l’année et celui...

The Undoing

'The Undoing' features Nicole Kidman in a mystery that feels like 'Big Little Lies Lite' Hugh Grant and Nicole Kidman in 'The Undoing' (Courtesy of HBO). (CNN) "The Undoing" owes debts to earlier high-class HBO miniseries, but the net effect feels like "Big Little Lies Lite." Reuniting Nicole Kidman and writer-producer David E. Kelley, the six-part production hinges on a murder mystery and trial, but even with its twists and feints, doesn't possess the requisite qualities to become another viewing obsession. Like " Big Little Lies, " it's adapted from a novel, and the entire limited series was directed by Oscar-winning Danish filmmaker Susanne Bier, which in theory provides a continuity of vision similar to "Lies" director Jean-Marc Vallee. Another obvious comparison would be HBO's  "The Night Of,"  also built around a murder, although in a way that proved considerably more compelling. The "undoi...

See What Parents Are Saying About ISHCMC

  ISHCMC International School 4-5 minutes Ensure your child's future with the ISHCMC Blueprint for Learning. Limited places available across grade levels. Connect with our Admissions team and secure your child's place today! Complete this short  2-step form. ISHCMC provides continuous learning for children who are unable to be on-campus so Every Child, Everyday is energized, engaged, and empowered -  now at anytime, anyplace, or anywhere. Learn more about the principles that guide our Blueprint for Learning at ISHCMC Communication Our guidance is research-based, clearly communicated, effectively implemented & diligently enforced. Community We value the physical, emotional and mental wellbeing of all our community members including students, parents, educators and support staff. Agility Policies & practices provide strategic guidance so that we can be both responsive and agile and when facing disruptions and crisis. Our commitment to your child The wellbe...

This Woman Is Calling Out Those Who Think She And Her Husband's Relationship "Doesn't Make Sense" Just Because Their Bodies Are Different

  Alicia McCarvell , a self-love advocate with a massive following of 5.4 million on TikTok, has been with her husband Scott for 16 years. Instagram: @aliciamccarvell / Via  Instagram: @aliciamccarvell Recently, the high school sweethearts shared an endearing  video  where they showed off their wedding guest attire by transitioning from towels... TikTok: @aliciamccarvell / Via  tiktok.com ADVERTISEMENT ...to their evening glam: TikTok: @aliciamccarvell / Via  tiktok.com You can watch the full video  here .  It's a common video style found throughout TikTok, but Alicia's clip — which garnered over 40.3 million views — was met with an onslaught of hateful comments centering around her and her husband's bodies. TikTok: @aliciamccarvell / Via  tiktok.com Nearly 70,000 people have weighed in on the couple's clip. In the comments, there's a range of people who are far too concerned about another person's relationship and/or body, and others who off...

Step-By-Step Guide To Planning An Awesome Trip To Vietnam | How to Plan a Vietnam Travel

  A  comprehensive guide to everything you need to know when  planning a trip  to  Vietnam Where should travel in Vietnam in August? Suggested destinations for the exciting end of summer August 4, 2021   vinlove   0 August is the time when it is a bit floating, late summer and early autumn it is not too hot nor cold, is the most  […] 17 most beautiful waterfalls in Vietnam you cannot ignore August 3, 2021   vinlove   0 Explore all parts of the country from the North to the South, from the majestic unspoiled Northwest mountains to the thousands of Central Highlands to  […] 8 most beautiful forests in Vietnam August 3, 2021   vinlove   0 The golden forest, the silver sea, the beauty of the forests always makes us feel cool and comfortable. On this dear S-shaped strip of land, there  […] Top 13 most dangerous and conquering passes in Vietnam August 2, 2021   vinlove   0 Although considered as dangerous roa...

The Real Housewives of Orange County • Gina Kirschenheiter • Kelly Dodd • Bravo • Shannon Beador

RHOC: Braunwyn Windham-Burke Throws Glass After Gina Kirschenheiter Calls Her a 'Sloppy Chihuahua' "I'm 30 days sober, bitch!" Braunwyn Windham-Burke yelled at Gina Kirschenheiter on Wednesday's episode Shannon Beador 's housewarming party ended with  Braunwyn Windham-Burke  throwing a glass and storming off in tears after a heated confrontation with  Gina Kirschenheiter . On Wednesday's episode of  The Real Housewives of Orange County , Braunwyn and Gina finally discussed the drama surrounding Gina's condo after previously putting the conversation off for a later date. As viewers recall, on last week's episode,  Emily Simpson  told Gina, 36, that Braunwyn, 42, had been gossiping about the size of her new place. Braunwyn later told Emily, 44, that she had only found out about the condo through Shannon, who she claimed called it "sad and depressing." Braunwyn admitted to throwing Shannon "under the bus" and came clean about w...

Prepare for your trip to Vietnam with practical information from Vietnam's tourism board on visas, transportation, weather, health and safety, and more.

  Plan your trip A  comprehensive guide to everything you need to know when  planning a trip  to  Vietnam 10 “rooftops” become the best cloud-hunting spots in Vietnam October 17, 2022   vinlove   0 The appearance and existence of clouds like sunrise or sunset, we can only enjoy when there is a suitable time and space. Therefore, hunting clouds  […] Traveling Vietnam by motorbike from a Western perspective: An experience worth trying! October 16, 2022   vinlove   0 Motorcycles are really the optimal means of travel in Vietnam, where there are many beautiful sights and delicious food, according to the writer of thetravel.com.  […] Items that should not be taken for travel October 15, 2022   vinlove   0 Reader Trinh Hang shares her travel experiences on what not to bring in your luggage. You should consider the following items to make your travel  […] Laos – Thailand backpacking schedule 8 days with 250$ October 15, 2022...
The nearly 200-year-old persimmon tree in Hoa Lu suddenly became famous, which many people likened to a scene in a Korean historical movie. Ninh Binh is a land with many famous tourist attractions such as Bai Dinh pagoda, Trang An, Tam Coc, Bich Dong, Mua cave... Recently, the travel-loving community on social networks has been buzzing with check coordinates. new print. It is an ancient persimmon tree in the campus of a household in Khe Ha hamlet, Ninh Xuan commune, Hoa Lu district. This brand new place on the tourist map is only about 700 meters from Mua Cave, attracting many tourists to Ninh Binh in the past 2 weeks. According to the share of the head of the household, Mrs. Xiem, 73 years old, the persimmon tree is about 180-190 years old. It is estimated that the tree has been there for 4 generations. Persimmon trees begin to bear green fruit from March to March. By about September, the fruit begins to turn yellow and when ripe it is as red as a tomato. Mrs. Siam said that the o...
Located on a heart-shaped piece of land with a romantic space, filled with flowers and plants, the Long Van Garden tourist area is one of the most popular check-in places recently. It is like a "miniature Da Lat in Phu Yen" full of charming and enchanting flavors.  Phu Yen not only has yellow flowers, green grass, or romantic beaches, this wonderful country also has wonderful destinations with typical landscapes of the highlands and mountains, one of which is the tourist area. According to Long Van Garden, the new check-in point is becoming more and more familiar to tourists near and far. Traveling to Phu Yen, if you suddenly need to breathe in the fresh air in the cold weather and immerse yourself in the green of the trees or check-in to live a virtual life among the colorful flower gardens, then come to Long Beach resort. Van Garden, a place that will make you nostalgic with its breathtaking beauty. Long Van Garden is likened to Da Lat of the land of Nau. Photo: FB/ Lon...

Mekong Delta | Compass Travel Vietnam

Western Travel : The southwestern region, the country’s large rice granary, fruit trees, fruit trees, the field straight. The people are bold in the South, live bustlingly on the floating markets of Cai Be, Cai Rang, Phung Hiep … In the West, a space of loving people and poetic amateurs. Top 10 most attractive destinations in the West of Vietnam August 2, 2021   vinlove   0 Referring to the West, people often think of charming and dreamy scenes associated with the image of calm rivers. If you have the opportunity to visit  […] Get lost in the kingdom of wild nature at Lung Ngoc Hoang Hau Giang conservation area July 29, 2021   vinlove   0 Along with the Tu Sang bamboo path and Vi Thuy melaleuca forest, the Lung Ngoc Hoang conservation area impresses any visitor with its wild and  […] Check-in the beautiful islands in Phu Quoc to see the scenery like paradise July 29, 2021   vinlove   0 Phu Quoc is famous for its beautiful islands, ideal ...